Kutallata Hajarku Afarashi Maisuki, ________Mujallar BZGLOBALSERVICE.COM.NG________ Mujalla Ce Dake Watsa Labarai, Da Rohotanni, Labaran Nishadi, Bincike, Fadakarwa, Ilmantarwa Acikin Harshen Hausa, Kuma Acikin Awanni 24Hours Babu Qaqqautawa, Maziyartan Shafinmu Akowace Rana Basa Gaza Akallah Mutane Dubu biyar 5,000 Views Shafinmu Ya Shirya Tsaf Domin Karbar Tallace Tallace Daga Gareku Ma'abota Ziyartar Shafinmu Tallata Hajarka Adan Karamin Farashin Daya Fara Daga N1,000 Domin Bada Tallah Ko Qarin Bayani, Kutuntubemu Kaitsaye Ta Wadannan Numbobin: Kira: +2348133888333 Whatsapp: +2349066633320 Turo Mana Saqo Ta Adreshin Email: zaidusuleiman47@gmail.com "Colour"
 • LABARAN YAU

  Kutallata Hajarku Afarashi Maisuki,

  ________Mujallar BZGLOBALSERVICE.COM.NG________
  Mujalla Ce Dake Watsa Labarai, Da Rohotanni, Labaran Nishadi, Bincike, Fadakarwa, Ilmantarwa Acikin Harshen Hausa, Kuma Acikin Awanni 24Hours Babu Qaqqautawa, Maziyartan Shafinmu Akowace Rana Basa Gaza Akallah Mutane Dubu biyar 5,000 Views

  Shafinmu Ya Shirya Tsaf Domin Karbar Tallace Tallace Daga Gareku Ma'abota Ziyartar Shafinmu Tallata Hajarka Adan Karamin Farashin Daya Fara Daga N1,000 Domin Bada Tallah Ko Qarin Bayani, Kutuntubemu Kaitsaye Ta Wadannan Numbobin: Kira: +2348133888333 Whatsapp: +2349066633320 Turo Mana Saqo Ta Adreshin Email: zaidusuleiman47@gmail.com

  Latsa Koren Hoton Dake Qasa Domin Sauke Manhajar Labari Awayarka Ta Hannu Kyauta

  Thursday, March 19, 2020

  Jigon APC a Kaduna ya maidawa Kano martani a kan batun Sanusi II  Wani daga cikin manyan Jagororin jam’iyyar APC a Kaduna, Yusuf Ali, ya maidawa reshen jam’iyyar na jihar Kano martani game da wasu maganganu da su ka yi. A farkon makon nan ne jam’iyyar APC ta jihar Kano ta fito ta na sukar yadda gwamnan jihar Kaduna ya yi wa Muhammadu Sanusi II kara bayan an tube masa rawani. Idan ba ku manta ba, a Ranar 9 ga Watan Maris, 


  gwamnatin Kano ta tunbuke Muhammadu Sanusi II daga kujerar Sarki. Nasir El-Rufai ya nunawa tsohon Sarkin hallaci. Alhaji Yusuf Ali wanda aka fi sani da Rabagardama ya bayyana jam’iyyar ta APC ta reshen Kano a matsayin tarin mutane marasa godiya na kokarin takalar Nasir El-Rufai. Yusuf Ali ya ke cewa jam’iyyar APC ta Kano ta yi saurin mantawa da irin yadda gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai ya bada gudumuwa wajen cigaban jihar ta Kano.


  “Mun karanta bayanin takaicin da wani Shehu Maigari daga ofishin jam’iyyar APC a jihar Kano ya yi kokarin yi a wasu shafukan jaridu, ya na sukar goyon baya da kaunar da gwamna El-Rufai ya nunawa Abokinsa, tsohon Sarkin Kano, Mai martaba Muhammadu Sanusi II.” 


  “Wannan ya nuna cewa taimakawa APC ta Kano tamkar ba kaza abinci ne sannan ta goge baki, domin ba za su gode ko su yabawa rawar da El-Rufai ya taka a Kano a 2019 ba.” A cewarsa, El-Rufai ya ba jam’iyyar APC gudumuwa a lokacin da ta shiga mafi kalubalen lokaci a zaben Kano a 2019. Wannan ya gaskata rade-radin tsoma bakin a zaben Kano. LATSA NANπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP  https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y


  KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  KAYI TAMBAYA ANAN KOKA FADI RA'AYINKA AKAN ABINDA MUKEYI

  Item Reviewed: Jigon APC a Kaduna ya maidawa Kano martani a kan batun Sanusi II Rating: 5 Reviewed By: Admin
  AIKA LABARI