Kutallata Hajarku Afarashi Maisuki, ________Mujallar BZGLOBALSERVICE.COM.NG________ Mujalla Ce Dake Watsa Labarai, Da Rohotanni, Labaran Nishadi, Bincike, Fadakarwa, Ilmantarwa Acikin Harshen Hausa, Kuma Acikin Awanni 24Hours Babu Qaqqautawa, Maziyartan Shafinmu Akowace Rana Basa Gaza Akallah Mutane Dubu biyar 5,000 Views Shafinmu Ya Shirya Tsaf Domin Karbar Tallace Tallace Daga Gareku Ma'abota Ziyartar Shafinmu Tallata Hajarka Adan Karamin Farashin Daya Fara Daga N1,000 Domin Bada Tallah Ko Qarin Bayani, Kutuntubemu Kaitsaye Ta Wadannan Numbobin: Kira: +2348133888333 Whatsapp: +2349066633320 Turo Mana Saqo Ta Adreshin Email: zaidusuleiman47@gmail.com "Colour"
 • LABARAN YAU

  Kutallata Hajarku Afarashi Maisuki,

  ________Mujallar BZGLOBALSERVICE.COM.NG________
  Mujalla Ce Dake Watsa Labarai, Da Rohotanni, Labaran Nishadi, Bincike, Fadakarwa, Ilmantarwa Acikin Harshen Hausa, Kuma Acikin Awanni 24Hours Babu Qaqqautawa, Maziyartan Shafinmu Akowace Rana Basa Gaza Akallah Mutane Dubu biyar 5,000 Views

  Shafinmu Ya Shirya Tsaf Domin Karbar Tallace Tallace Daga Gareku Ma'abota Ziyartar Shafinmu Tallata Hajarka Adan Karamin Farashin Daya Fara Daga N1,000 Domin Bada Tallah Ko Qarin Bayani, Kutuntubemu Kaitsaye Ta Wadannan Numbobin: Kira: +2348133888333 Whatsapp: +2349066633320 Turo Mana Saqo Ta Adreshin Email: zaidusuleiman47@gmail.com

  Latsa Koren Hoton Dake Qasa Domin Sauke Manhajar Labari Awayarka Ta Hannu Kyauta

  Saturday, March 7, 2020

  Ina samun N1m a kowanne wata daga siyar da abubuwan ci a titin Legas - Okorafor


  - A wajen Chinedu Okafor, talla dai ta zama wani abu da ya kawo sauyi a rayuwar shi 
  - Dan Najeriyan da ya koma jihar Legas din a 2016 ya fara talla ne a cunkoson kan titin jihar 
  - Okorafor ya fara da tallar gala ne amma daga baya sai ya kara da biskit tare da ruwan lemu,

   Wani dan Najeriya mai suna Chinedu Okorafor ya bayyana yadda talla a titi ta sauya mishi rayuwar shi gaba daya. Yana samun a kalla naira miliyan daya a kowanne wata daga wannan sana’ar ta shi. Okorafor, wanda ya koma yankin gabas din kasar nan ta jihar Legas a 2016 da naira dubu daya, riguna biyu da wanduna biyu, ya fada sanar’ar talla a cunkoson titin jihar. Kamar yadda ya bayyana, kafin ya fara samun kudin da suka kai naira miliyan daya daga wannan sana’ar, ya ziyarci kauyensu kuma mutane na ta sha’awar rayuwar shi ta Legas.


  Kamar Yanda Jaridar Legit.ng ta rawaito ta gano cewa, dan kasuwar ya dauka matasa 12 aiki wadanda ya taho dasu daga kauyensu don taimaka mishi wajen talla a titin. Okorafor ya fara basu kayan da suka hada da gala da kuma lemukan inda yake basu kashe 30 na ribar da suka samu a ranar. 

  Ina samun N1m a kowanne wata daga siyar da abubuwan ci a titin Legas - Okorafor Source: Original 

  Joseph ya ce: “A yayin cika musu burikansu na samun abun kashewa, yana biya musu kudin haya tare da hada musu cin abincin dare akai-akai.” Kamar yadda Joseph ya sanar, Chinedu bai daina hawa kan titin ba ko bayan da yake ba samarin kayan na siyarwa. Sau da yawa yana zuwa tallar tare da su ne. A karshen 2018, 

  Wanda ya cika shekaru biyu cif da zuwan shi jihar Legas, yana da a kalla matasa 100 da ke siyar mishi da kayayyaki a kan titunan jihar. Akwai kuma masu sarin da ke siya daga wajen shi. Daga nan ne ya kara buda kasuwancin shi inda ya koma siyar da biskit, ruwan lemu da kuma dankali soyayye.


  LATSA NANπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y

  KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  KAYI TAMBAYA ANAN KOKA FADI RA'AYINKA AKAN ABINDA MUKEYI

  Item Reviewed: Ina samun N1m a kowanne wata daga siyar da abubuwan ci a titin Legas - Okorafor Rating: 5 Reviewed By: Admin
  AIKA LABARI