\ Yaro dan shekara 15 ya mutu a cikin ruwa a Kano - BZGLOBALSERVICE.COM.NG Yaro dan shekara 15 ya mutu a cikin ruwa a Kano - BZGLOBALSERVICE.COM.NG
Kutallata Hajarku Afarashi Maisuki, ________Mujallar BZGLOBALSERVICE.COM.NG________ Mujalla Ce Dake Watsa Labarai, Da Rohotanni, Labaran Nishadi, Bincike, Fadakarwa, Ilmantarwa Acikin Harshen Hausa, Kuma Acikin Awanni 24Hours Babu Qaqqautawa, Maziyartan Shafinmu Akowace Rana Basa Gaza Akallah Mutane Dubu biyar 5,000 Views Shafinmu Ya Shirya Tsaf Domin Karbar Tallace Tallace Daga Gareku Ma'abota Ziyartar Shafinmu Tallata Hajarka Adan Karamin Farashin Daya Fara Daga N1,000 Domin Bada Tallah Ko Qarin Bayani, Kutuntubemu Kaitsaye Ta Wadannan Numbobin: Kira: +2348133888333 Whatsapp: +2349066633320 Turo Mana Saqo Ta Adreshin Email: bzglobalservicelabari@gmail.com "Colour" <#20124d>
 • LABARAN YAU

  Saturday, March 7, 2020

  Yaro dan shekara 15 ya mutu a cikin ruwa a Kano

  Wani abin bakin ciki ya faru a ranar Alhamis yayin da wani yaro dan shekara 15 ya mutu a cikin ruwa a Rjiyar Lemo, Dan Rimi a jihar Kano.

  An tabbatar da mutuwarsa bayan an ciro shi daga cikin ruwan kamar yadda The Nation ta ruwaito. Mai magana da yawun hukumar kashe gobara na jihar Kano, Alhaji Saidu Mohammed ya tabbatar da afkuwar lamarin cikin wata sanarwa da ya fitar inda ya ce lamarin ya faru ne a ranar Alhamis. 

  Yaro dan shekara 15 ya mutu a cikin ruwa a Kano Source: UGC 

  Ya ce, "Wani Malam Mujittafa Tasiu ne ya kira mu misalin karfe 11.38 na safiyar yana neman dauki kan afkuwar lamarin. "Bayan samun bayanin, mun yi gaggawar tura tawagar ceton mu zuwa wurin da abin ya faru kuma sun isa misalin karfe 11.52 na safe. "Ko da isarsu an tarar cewa Muhammad ya rasu kuma an mika gawarsa ga mai unguwar Danrimi Alhaji Yunusa Yahaya." LATSA NANπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y

  KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  KAYI TAMBAYA ANAN KOKA FADI RA'AYINKA AKAN ABINDA MUKEYI

  Item Reviewed: Yaro dan shekara 15 ya mutu a cikin ruwa a Kano Rating: 5 Reviewed By: Admin