--
Yadda zaka samu certificate na CAC wato cooperate affairs commission Mallakinka Mai kamar kyuata ta hanyar...

Yadda zaka samu certificate na CAC wato cooperate affairs commission Mallakinka Mai kamar kyuata ta hanyar...

Yadda zaka samu certificate na CAC wato cooperate affairs commission Mallakinka Mai kamar kyuata ta hanyar bin ka idoci dasuka gin Daya . 



Taya zakayi registan CAC ?


Me yasa zakayi Registration na cac 


Shi CAC yanada matukar amfani fiyeda yadda mutum yake tunani saboda idan bakayi wannan registration dinba kuma zaka rasa abubuwa da yawa wani lokacimma zai iya kaika gidan yari idan case ya hadaaka da hukuma. 


Ba kamar yadda mutane shuka daukabah cewa amfanin cac kawai shine don cika tallafi koneman bashin gwamnatin tarayya a a ba iya wannan bane amfaninsa amfaninsa yanada matikar yawa da saikayi zaka sani kadan daga ciki Zaka iya samun bashin gwamnatin tarayya koh na jaha mai waya 


Zaka iya samun bashin daga banki 


Zaka iya samun tallafi kyauta daga gwamnati koh kungiyoyi 


Zaka iya kare kanka dashi idan hukuma ta tambayeka shedar registan kasuwancinka 


Zai bawa customers naka daman yadda dakai idan kuma wani ne kakeson kufara kasuwanci zai iya shiga ya dubah yaga saboda KYC know your customer 


Idan kun lura zakuga wasu shagunan suna mannasa a bango idan sunyi saboda customers su gani


Dadai wasu abubuwa masu matukar amfani wanda inka shiga site din zaka ganewa idonka 


Da farko idan kanason yin registan CAC akwai wasu hanyoyi kamar haka 


Na farko zakaje office dinsu inkaso


Na biyu zaka iya Shiga shafin Yanar Gizon su ta hanyar Latsa nan: https://www.cac.gov.ng/

Na biyu kayi magana ta whatapp inkana so

+2347087471187

©️TV-5KURA

Engr Zaharaddeen

0 Response to "Yadda zaka samu certificate na CAC wato cooperate affairs commission Mallakinka Mai kamar kyuata ta hanyar... "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?