--
Bankin Nirsal microfinance bank ya abude shafin neman Tallafin Noma Mai Suna (NIRSAL AGROGEOCOOP.)

Bankin Nirsal microfinance bank ya abude shafin neman Tallafin Noma Mai Suna (NIRSAL AGROGEOCOOP.)

Bankin Nirsal microfinance bank ya abude shafin neman Tallafin Noma Mai Suna (NIRSAL AGROGEOCOOP.)


PHOTO
PHOTO CREDIT HIKIMATV.COM



Nirsal sun fito da wani sabon program domin tallafawa manoma a harkar noman da suke.


Kamar yadda aka sani dama shi bankin Nirsal sun saba irin wannan shirye shirye domin masu karamin karfin kasuwanci koh domin habaka kasuwanci mutane 


Shi wannan shiri wanda zasu iya cin moriyarsa sune kamar haka:- 


-Community Leaders, wanda suke shugabantan alumma kamar su mai anguwa da sauransu


-Individuals, mutune daddaya akaran kansu kamar kai daya zaka iya cikawa


-Enterprises, masu kamfanunuwa dadai sauransu

-CorporateBodies, kungiyoyi 

-Graduates, wanda suka gama karatu a fanni daban dabam 


-N-POWER Beneficiaries, wanda suka amfanu da shirin N-POWER 


-Active and Retired leaders. Shugabannin da suke mulki ko wanda suka gama mulki sum zasu iya shiga wannan tsarin.


Domin Karin bayani Ko Cikewa Ku Ziyarci Adreshin Dake Kasa Yanzu👇👇👇

https://nirsal.com/agrogeocoop/


0 Response to "Bankin Nirsal microfinance bank ya abude shafin neman Tallafin Noma Mai Suna (NIRSAL AGROGEOCOOP.)"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?