--
Innalillahi wa'inna'ilahirrajiuna: Duk mai imani bazai Wuce ba,  batare da yaduba wannan Labarin ba, Mai dauke da ban tausayi da bakin ciki ba,😭😭😭

Innalillahi wa'inna'ilahirrajiuna: Duk mai imani bazai Wuce ba, batare da yaduba wannan Labarin ba, Mai dauke da ban tausayi da bakin ciki ba,😭😭😭


Sunan yarinyar shi ne HANIFA, yar kimanin shekaru 5 da haihuwa, idan Allah yasa mutum ya ganta ko yaji labarinta, don Allah a taimaka a kira wannan Layin dake kan hotonta




Muna rokon Ubangiji ya baiyanata ya bawa iyayenta hakurin jure wannan jarrabawa, Allah ya bamu zaman lafiya da kwanciyar hankali a kasa da gidajenmu baki daya...



Munsamu wannan sanarwar ne daga Shafin Jarumin Kannywood ABDALLAH AMDAZ Allah ya bayyanata Amen,  Dan Allah Kuyi Share Zuwa Ko Ina Ko Allah Zaisa A Ganta!😭👏



0 Response to "Innalillahi wa'inna'ilahirrajiuna: Duk mai imani bazai Wuce ba, batare da yaduba wannan Labarin ba, Mai dauke da ban tausayi da bakin ciki ba,😭😭😭"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?