Idan an saukeka daga Tsarin Rccg Benefit A Layinka Na Airtel Duba Yadda Zaka Gyarashi Yadawo
Friday 12 November 2021
3 Comments
Yadda zaku maida layinku Rccg benefit Idan kunakan tsarin Rccg Holding, Da farko ku tabbata Cewa Layinku Na Airtel Yanakan Rccg Holding,
Domin tabbatarwa yanakai Saiku Danna *121*3*5# Zasu nuna maka Tsarin Da Layin yake Kai, bayan ka tabbatar Zaka Saka N700 Saika Danna *276*200# Zasu Kwashe kudin Gaba Daya,
Sika Kara Dubawa Kagani Tsarin Yahau Kuwa Sika Sake Danna *121*3*5# Zasu Nuna Maka Yakoma Rccg Benefit Daga Nan Zaka Rinka Saka N100 ta hanyar Shigar Da Lambobin katin Da *126*1*Pin#
Insha Allahu Zaka Samu Mintuna 40 kana Waya da kowanne Network A Najeriya
Kuyi Share Dan Allah
Idan kuma layin ba RCcg bane kuma inason yakoma tsarin yaya zanyi?
ReplyDeleteIdan na danna *121*3*5# domin tabbatar wa ga yadda sike ce min
ReplyDeleteyou Tariff plan is Airtel prepaid,
CCP, bangane me sike nufi ba??
Zan gwada 😊
ReplyDelete