-->
Kana cikin wadanda aka sauke daga Tsarin 40 Minute Na (Airtel Rccg)? Duba yadda zaka gyarashi cikin mintuna zai koma 45 Minute Da yardar Allah

Kana cikin wadanda aka sauke daga Tsarin 40 Minute Na (Airtel Rccg)? Duba yadda zaka gyarashi cikin mintuna zai koma 45 Minute Da yardar Allah

>


Tun bayan da aka sauke mutame masu yawa daga tsarin kiran waya na Airtel Rccg Wasu sunata yawan yi mana tambaya akan tayaya ne zasu maida layukansu wannan tsarin,  


Duba da cewa tsarin yana dauke  Da Tsari Mai Sauki Sosai wanda tsarin zai baka damar  samun tsawon kiran waya har 40minute a baya kafin daga bisani kuma da kamfanin ya sauke tsarin gaba daya daga layukan muutane, 


To tabbas munzo muku da hanya mai sauki wadda zaku gyara Sim Card Naku Da Kanku Batare da kunsha Wata Wahala Ba,  


Hanyar Kuwa Itace Zakuyi mana magana ta WhatsApp Kai Tsaye Ta Wannan Numbobin Ka mar Haka: 08133888333 Ko 07039111888 Domin mu Gyara Mukushi Cikin Mintuna Kalilan Nan Take Kudin Aikin N1000 Zaku Biya Kacal 


Kuma bayan kammala maka aikin Mintunanka Na Kira Zasu Tashi Daga 35 Zuwa 45 Sakamakon Wanda Kake Kai Abaya Sunan Tsarin Rccg Holding Na Yanzu Kuma Wanda Zaka Koma Sunansa Rccg Benefit,  


Ga wanda Sukeson Ziyartar Office Dinmu Domin Ayi Musi Gyaran Suna Iya Zuwa No12A a.a Plaza Rijiyar Lemo Bus Stop Sukira Wannan Number 09066633320, 


Mungode!  Dan Allah Kuyada Wannan Sakon Sauran Al-ummah Mungode!!!

2 Responses to "Kana cikin wadanda aka sauke daga Tsarin 40 Minute Na (Airtel Rccg)? Duba yadda zaka gyarashi cikin mintuna zai koma 45 Minute Da yardar Allah"

  1. Insha allahu zanzo office dinku domin agyaramin nawa rccg din

    ReplyDelete
  2. Nikuma dari 800 zaabiyani ingyarama mutane

    ReplyDelete

Bayyana Ra'ayinka gameda labarin nan