--
Yanzu-yanzu: Bata gari sun fasa kurkukun jihar Ondo, sun saki fursunoni (Hotuna)

Yanzu-yanzu: Bata gari sun fasa kurkukun jihar Ondo, sun saki fursunoni (Hotuna)


Labarin dake shigo mana da duminsa na nuna cewa wasu matasa sun kai hari gidan gyaran halin jihar Ondo kuma sun saki fursunonin dake ciki. 


Bidiyon da wani Fasanmi Paul ya daura shafins ana Facebook ya nuna yadda fursunonin ke kokarin fitowa. 





Source: Legit

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A WHATSAPP:

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A TELEGRAM:


KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 

KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 
@FACEBOOK:

@TWITTER: 

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app75765

0 Response to "Yanzu-yanzu: Bata gari sun fasa kurkukun jihar Ondo, sun saki fursunoni (Hotuna) "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?