--

Hotuna tare da bayani a kan fitaccen bangon Benin mai kama da bangon duniya na China

Hotuna tare da bayani a kan fitaccen bangon Benin mai kama da bangon duniya na China


Bangon Benin mai cikakken tarihi ya kasance wata babbar alama da ke nuna cewa 'yan Afrika suna da wayewa tun kafin zuwan turawa - An cire ginin babban bangon ne a 1897 wanda Turawa suka dauka nauyi, lamarin da yasa wani babban tarihin yaniin ya goge 


Amma kuma, akwai wurare masu yawa a masarautar Benin kamar gidan Obasagbon wadanda ke da irin wannan bangon Wani babban tarihi na nahiyar Afrika da ba a iya mayewa da shi yana masarautar Benin, gari mai matukar tarihi kuma har yanzu yana daukar hankali. 


An gano cewa an barar da bangon babbar masarautar a 1897, lamarin da ya matukar girgiza babban tarihin Benin da kuma goge tarihin wayewar 'yan nahiyar tun kafin zuwan Turawa. Ya fi tsawon bangon China wanda ake ikirarin shine bangon duniya 


Fiye da karni hudu da suka gabata, bangon Benin yana bai wa jama'ar Edo kariya tare da wayewarsu. Kamar yadda masanin kimiyya Fred Pearce yace, bangon Benin yafi bangon China tsayi sau hudu. Ya shiga cikin littafin Guinness Fred 


ya kara da cewa, littafin Guinness na duniya na 1974 ya kwatanta bangon Benin da aiki tukuru da wani dan Adam ya taba a wancan zamanin. Daga bisani ya zo babu shi, Turawa sun rushe shi Rashin wannan bango mai cike da tarihi ya faru ne a karni na 15, lamarin da ya kawo rikici akan iyakoki a 1980s 


Source:Legit.ng

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A WHATSAPP:

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A TELEGRAM:


KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 

KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 
@FACEBOOK:

@TWITTER: 

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app75765

0 Response to "Hotuna tare da bayani a kan fitaccen bangon Benin mai kama da bangon duniya na China "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?