--
Kalli Bidiyon Gwamnan Osun Oyetola ya sha da ƙyar a zanga-zangar #ENDSARS

Kalli Bidiyon Gwamnan Osun Oyetola ya sha da ƙyar a zanga-zangar #ENDSARS


Wasu da ake zargin 'yan daba ne sun kai hari ga Gwamnan Osun Gboyega Oyetola, a Osogbo babban birnin Jihar.


Wani mai taimaka wa gwamnan jihar ya tabbatar da cewa maharan sun kai harin ne yayin da gwamnan ke tsakiyar yin jawabi da kuma amsa tambayoyin masu gudanar da zanga-zangar #ENDSARS a jihar.



Maharan sun samu nasarar rotsa motocin ayarin gwamnan, sai dai babu wani bayani kan ko akwai wani daga cikin 'yan tawagar gwamnan da ya samu rauni.


Kalli Bidiyon Anan👇👇👇


Source: Bbchausa


LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A WHATSAPP:

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A TELEGRAM:


KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 

KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 
@FACEBOOK:

@TWITTER: 

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app75765


0 Response to "Kalli Bidiyon Gwamnan Osun Oyetola ya sha da ƙyar a zanga-zangar #ENDSARS"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?