--
Da duminsa: Shugaban INEC ya sanar da ranar zaben shugaban kasa na 2023

Da duminsa: Shugaban INEC ya sanar da ranar zaben shugaban kasa na 2023


Farfesa Mahmood Yakubu, shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ya bada muhimmiyar sanarwa - Ya bayyana cewa za a yi zaben shugaban kasa mai zuwa a ranar 18 ga watan Fabrairun 2023 


Ya yi fatan alheri inda ya sanar da 'yan majalisar wakilai cewa sauran kwanaki 855 kafin zaben Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu, a ranar Alhamis ya bayyana ranar zaben shugaban kasa mai zuwa. 


Ya bayyana cewa, za a yi zaben a ranar 18 ga watan Fabrairun 2023 idan akwai rai, lafiya da zaman lafiya kamar yadda the Nation ta wallafa. A sakon fatan alherinsa a yayin rantsar da kwamitin wucin-gadi na musamman a kan sake duba kundin tsarin mulkun kasar nan, shugaban hukumar zaben ya sanar da 'yan majalisar wakilai cewa akwai kwanaki 855 da suka rage kafin zaben. 


Source: Legit 


LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A WHATSAPP:

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI A TELEGRAM:


KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 

KU BIYOMU A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 
@FACEBOOK:

@TWITTER: 

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app75765

0 Response to "Da duminsa: Shugaban INEC ya sanar da ranar zaben shugaban kasa na 2023 "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?