--
Yan Shi'a sun ja wa Jarumin Kannywood Yakubu Muhammed Kunne kan wani Fim, duba dalili

Yan Shi'a sun ja wa Jarumin Kannywood Yakubu Muhammed Kunne kan wani Fim, duba dalili


Ƴan shi'a sun jawa jarumi  Yakubu Muhammed kunne akan sabon fim din nan mai taken FATAL ARROGANCE.

Fim ne na kudancin Nigeria wanda ake daukar sa a jihar Enugu. 

Labaran Kannywood ta labarta cewa Ƴan shi'ar sun zargi ana shirya fim dinne domin a karkatar da fahimtar kisan kiyashin  da sojoji sukayi musu a 2015 agarin zariya.




Source: Isyaku.com


DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG


LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:

https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO


SAYI  KWAKWKWARAR  DATAR MTN  MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓

https://paystack.com/pay/mz-st-fdub


KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 

https://www.bzglobalservice.com.ng/


KU BIYOMU A SHAFUKAN


@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/


@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice


KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com


KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657


0 Response to "Yan Shi'a sun ja wa Jarumin Kannywood Yakubu Muhammed Kunne kan wani Fim, duba dalili"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?