LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Masu cewa kada a yi shiga tsirara-tsirara su sani cewa al’adar Africa ce mutum yayi shiga tsirara-tsirara>>A’isha Yusuf


Me rajin kare hakkin bil’adama kuma wadda ta jagoranci zanga-zangar ganin an sako ‘yan Matan Chibok, A’isha Yusuf ta bayyana cewa, masu ikirarin cewa bai kamata ‘yan Africa na shiga tsirara-tsirara ba su sani cewa yanayin Africa ne yasa mutanen ta ke saka kaya tsirara-tsirara.Ta kara da cewa kuma idan mutum bai san tarihi ba to ya je ya duba, zai ga yanda iyaye da kakanni a Africa suke shigar tsirara-tsirara dan haka abin Asali ya samo.


Ta kuma ce masu cewa Addinin su ya hana shiga tsirara-tsirara to su sani wannan su ya shafa kada su dorawa wani da bai shafeshi ba sannan kuma ga mabiya Addinin Musulunci cewa aka yi ka runtse idanunka ba ka wulakanta wadda ta yi shigar Banza ba.Source: Hutudole

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

SAYI  KWAKWKWARAR  DATAR MTN  MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 
https://www.bzglobalservice.com.ng/

KU BIYOMU A SHAFUKAN

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments