LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Kalli Vedion Mazakutar wani ta makale yayin da yake lalata da matar aure

Wata matar aure ta manne da abokin shashancinta a lokacin da suke tsaka da ashararanci an tattaro cewa lamarin ya afku ne a jihar Ogun

Ana dai zargi an yi masu amfani da wani tsafi ne da ake kira ‘Magun’ wanda magidanta kan yi amfani da shi wajen hukunta mazan banza masu neman matansu Wani bidiyo da ke yawo a yanar gizo

ya nuno yadda wata matar aure da ba’a bayyana sunanta ba ta manne da wani abokin shashancinta yayinda suke tsaka da tarawa da junansu. Wasu da abun ya faru a idonsu sun alakanta lamarin da tsafin “Magun”

sannan an tattaro cewa lamarin ya afku ne a jihar Ogun, shafin Linda Ikeji ya ruwaito.
An gano masoyan suna kuka a cikin bidiyon inda suka dunga rokon a rabasu da tsafin.

Magun wanda a yaren Yarbanci yake nufin “kada ka hau”, ya kasance asiri mai hatsari sosai wanda magidanta kan yi amfani da shi wajen hukunta mazan banza masu neman matansu.

Ga bidiyon a kasa:Source: Legit.ng

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

SAYI  KWAKWKWARAR  DATAR MTN  MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 
https://www.bzglobalservice.com.ng/

KU BIYOMU A SHAFUKAN

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments