LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Duba wani Sirrin Yadda Ake Sace Zuciyar Budurwa farar daya wanda ba kowane yasansu ba,


Sanin kowa ne jindadin rayuwa sai mutum ya sami irin Macen da yake so sannan zai gane a dadi yake ko a wahale. 


Ta yaya zaka shawo kan macen da kake so ka rayu da ita? To dakata! Baka bukatar ko sisin kwabo. Ita dai mace da kake gani, daga 'yar shekara 1 zuwa 100, ma'aunin tunaninsu daya ne. 


Harshenka da kwakwalwarka, makamai ne masu karfin da har yau mace bata mallaki garkuwar kare hare harensu ba.


Idan kana so ka sace zuciyar budurwa da kalamai, wadanda zasu ratsa ta duk jikinta su sami tabbataccen wajen zama a zuciyarta ya zamana ba mai fada mata taji in bakai ba, koda kuwa iyayenta ne, to kalmomi ne guda bakwai 7 zaka kiyaye. Dasu mace take jin lallai ta sami masoyi, matukar taji su cikin bayanan ka da kake mata.


Mace tana so taji wadannan kalamai ta bakin duk namijin da ya tsaya a gabanta domin neman soyayyarta. Kuma dayawa daga matan basa gane ya akai ka iya sace mata tunani da zuciya. Karkayi kasa a gwiwa, daka ga mace kana so kai tsaye ka tunkare ta ba da wata fargaba ba.


Kana zuwa, dama fuskarka a sake take kamar kaga na gida. Kalma ta farko da zaka furta mata ka tsaida ita ta saurare ka komai uzurinta ita ce:


kukarasamin inji taku fahimtar yanda kuke tsaida mace komin uzurinta kasan abin kalakala ne nafara jin naku inyaso kashi na biyu kunji nawa yan samari sanar damu yanda kuke admin janare fta


DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

SAYI  KWAKWKWARAR  DATAR MTN  MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 
https://www.bzglobalservice.com.ng/

KU BIYOMU A SHAFUKAN

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments