LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Yanzu-yanzu: Kotu ta soke zaben gwamnoni na jihar Bayelsa

Wata kotun sauraron kararrakin zabe da ke zama a Abuja, ta soke zaben jihar Bayelsa wanda Gwamna Duoye Diri na jihar Bayelsa da mataimakinsa, Lawrence Ewhrudjakpo suka yi nasara a jihar. Alkalai uku na kotun wadandaa suka samu shugabancin Mai shari'a Ibrahim Sirajo. 

a ranar Litinin sun sanar da wannan hukuncin bayan jam'iyyar ANDP ta zarga rashin saka ta a jerin jam'iyyu a zaben da aka yi a ranar 16 ga watan Nuwamban 2019. 


Alkalan sun bayar da umarnin sake wani zaben gwamnonin a jihar a cikin kwanaki 90.


 Karin bayani na nan tafe... 


 SOURCE: LEGIT.NG

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

SAYI  KWAKWKWARAR  DATAR MTN  MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 
https://www.bzglobalservice.com.ng/

KU BIYOMU A SHAFUKAN

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments