LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Yanzu-Yanzu: Gwamnatin Kano zata bude Makarantu Litinin Me zuwa 10/Agusta/2020Rahotanni dake fitowa daga Jihar Kano na cewa gwamnatin Jihar ta amince da bude makarantu dan zana jarabawar karshe ta Sakandare mako me zuwa.

Hakan na kunshene cikin sanarwar da kwamishinan Ilimin jihar Muhammad Sanusi Saidu Kiru  ya sakawa hannu.

Sanarwar tace Ranar Litinin me zuwa, 10 ga watan Augusta ne udan Allah ya kaimu za’a bude makarantun jihar Kano.

SOURCE: HUTUDOLE.COM

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG


KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657


Post a comment

0 Comments