LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Yanzu-yanzu: Gwamnatin jihar Legas ta sanar da ranar bude Masallatai da Coci-coci


Daga karshe, Gwamnatin jihar Legas ta sanar da cewa za'a bude bude Masallatai da majami'u a fadin jihar ranar 7 ga Agusta, 2020 bayan kwashe watanni hudu a kulle.

Gwamnan jihar Babjide Sanwoolu, da kansa ya sanar da hakan a hirarsa da manema labarai yau Asabar. Amma yace kashi 50% na mutane kadai aka amince su yi ibada lokaci gida.

 Ku saurari cikakken rahoton.... 

SOURCE: LEGIT.NG

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG


KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments