LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Tabar Wiwi Na Iya Zama Sahihin Maganin Da Zai Kauda Cutar Corona -Binciken Masana

Binciken kwararru na hadin gwiwa daga jami'ar Nebraska tare da kwalejin binciken halittu ta Texas (Texas Biomedical institute). Ya bukaci da a sanya tabar wiwi cikin magungunan da kan iya kauda cutar corona daga doron duniya baki daya.

Wata majiya ta tabbatar cewa duk da kasar Amurka ta haramta amfani da tabar amma jihohi 29 sun halasta amfini da ita a matsayin magani.

Ciki kuwa har da Washington DC kamar yadda Harvard medical school ta bayyana.

Daga Barrista Nuraddeen Isma'eel

SOURCE: SHAFIN RARIYA NA FACEBOOK DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

SAYI  KWAKWKWARAR  DATAR MTN  MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 
https://www.bzglobalservice.com.ng/

KU BIYOMU A SHAFUKAN

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments