LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Shugaban kasar Mali yayi Murabus bayan kamun Sojoji masu juyin Mulki: ECOWAS ta dakatar da kasar

Shugaban kasar Mali, Ibrahim Boubacar Keita yayi murabus daga mulki bayan kamun da sojoji masu juyin mulki suka masa.

Ya bayyana cewa dalilin sauka daga mulki shine dan ya kawar da yiyuwar zubar da Jini a kasar. Hutudole ya ruwaito muku cewa da fari dai sojoji ne suka kama shugaban kasar da mataimakinsa inda suka kai su can wata barikinsu suka tsare amma da safiyar Yau, Laraba shugaban ya fitar da wannan sanarwar.

Bayan fitar da sanarwar, ‘yan kasar da damane suka fantsama a kan tituna suna murna da jinjinawa sojoji bisa wannan yunkuri. Hutudole ya tattaro muku da Kamfanin dillancin labaran AFP cewa sojojin da suka yi juyin Mulki sun Asha Alwashin mayar da mulki hannun farar hula da kuma shirya zabe.

Saidai Tuni kungiyar ECOWAS ta dakatar da kasar Mali daga cikinta sannan kasashen dake Makwabtaka da kasar na shirin kulle iyakokinsu da ita.


SOURCE: HUTUDOLE.COM

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

SAYI  KWAKWKWARAR  DATAR MTN  MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 
https://www.bzglobalservice.com.ng/

KU BIYOMU A SHAFUKAN

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657


Post a comment

0 Comments