LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Ronald Koeman ne zai zama sabon kocin Barcelona kuma Messi na nan daram babu inda zashi>>Inji shugaban kungiyar

Shugaban kungiyar Barcelona,  Josep Bartomeu ya bayyana cewa magana ta yi nisa kan daukar Ronald Koeman a matsayin sabon kocinsu.

Ya bayyana Barca TV cewa idan dai maganar ta tabbata ba tare da samun canji ba to Ronald ne zai zama sabon kocinsu wamda da yawan ‘yan wasan kungiyar sun sanshi. Hutudole ya samo muku cewa, Ronald ya baiwa kungiyar tabbacin cewa zai yi aiki da Messi wajan tada komadar kungiyar.

Da aka tambayi shugaban Barcelona game da Messi yace Messi ya sha fada a baya cewa a kungiyar zai kammala rayuwar kwallonsa dan haka babu canji akan wannam magana.


SOURCE: HUTUDOLE.COM

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

SAYI  KWAKWKWARAR  DATAR MTN  MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 
https://www.bzglobalservice.com.ng/

KU BIYOMU A SHAFUKAN

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657


Post a comment

0 Comments