LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Ku rika saka kayan mutunci dan gujewa masu fyade>>Victoria Inyama ta baiwa matan Najeriya Shawara cikin vedio

Wata tsohuwar Tauraruwar Fina-finan kudancin Najeriya, Victoria Inyama ta baiwa matan Najeriya shawarar saka kayan Mutunci dan gujewa fadawa tarkon masu fyade.

A ‘yan kwanakinnan Lamurarran fyade na yawaita sosai saidai ra’ayoyi sun banbanta kan cewa ko saka kaya tsirara-tsirara na tasiri wajan yiwa matan fyade?
View this post on Instagram

A post shared by Victoria Inyama....πŸ‡³πŸ‡¬πŸ‡¬πŸ‡§ (@victoriainyama) on


 Ita dai Victoria ta saka a shafinta na sada zumunta cewa gwamnati ba da gaske take ba wajan magance matsalar dan haka take baiwa mata shawarar su rika saka kayan mutunci dan gujewa Afken masu fyaden.


SOURCE: HUTUDOLE.COM

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG


KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments