--
Kalli vedio da hotunan yanda Jirgi mai saukar ungulu ya afka wa wani gini a Legas

Kalli vedio da hotunan yanda Jirgi mai saukar ungulu ya afka wa wani gini a Legas

A ƙalla mutane uku sun riga mu gidan gaskiya sakamakon haɗarin da wani jirgi ma saukan ungulu ya yi a Legas ya faɗa wasu gidaje. Rahotanni sun bayyana cewa jirgin ya faɗa a ginin cocin Salvation Army da ke Opebi a Legas

kuma ya shafi wasu gidaje da ke kusa da cocin. Duk da cewa a yanzu ba a tabbatar ko akwai mutanen da suka mutu cikin gidajen da jirgin ya faɗa ba, mutum ɗaya ne cikin hudu da ke jirgin aka gani.

Kalli faifan bidiyo:







SOURCE: legit.ng

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

SAYI  KWAKWKWARAR  DATAR MTN  MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 
https://www.bzglobalservice.com.ng/

KU BIYOMU A SHAFUKAN

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

0 Response to "Kalli vedio da hotunan yanda Jirgi mai saukar ungulu ya afka wa wani gini a Legas "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?