--
Fadowar jirgi a Legas: Maimakon cetonsu, matasa sace kudi da wayoyin mutanen da hadari ya sama sukayi - Mai idon shaida

Fadowar jirgi a Legas: Maimakon cetonsu, matasa sace kudi da wayoyin mutanen da hadari ya sama sukayi - Mai idon shaida

Wani mazaunin titin Opebi a Legas, wanda ya shaida fadowar jirgi mai saukar angulu a unguwar ranar Juma'a ya bayyana rashin tausayin da ya gani tattare da mutan jihar Legas yau. Ya nuna bacin ransa kan abinda matasan suka rika yi maimakon ceton rayukan wadanda hadarin ya rutsa da su.

Wani jirgi mai saukar Angulu, Bell 206, mai lamba 5N BQW, na kamfanin Quoron Aviation, ya fadi a cikin gari. Jirgin ya taso daga garin Fatakwal, jihar RIvers ne dauke da fasinja daya da matuka biyu.

Wani mutum mai suna John, ya bayyanawa manema labaran Sahara Reporters cewa mutanen da suka fara isa wajen lokacin da jirgin ya fado kwashe kudade da wayoyin mutanen dake cikin jirgin sukayi.

Ya ce har da shi dake kokarin cetonsu an sace masa waya. Yace: "Abin takaici ne muna wa kawunanmu irin haka, wasu mutane sun shiga wajen da gaggawa da sunan taimaka mana wajen fito da wadanda ke cikin jirgi ashe sace waya da kudadensu sukeyi."

"Har na an sace min waya, na baiwa wani ne yayinda nike kokarin cetonsu amma wanda na baiwa ya gudu da ita."

Source: Legit

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

SAYI  KWAKWKWARAR  DATAR MTN  MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 
https://www.bzglobalservice.com.ng/

KU BIYOMU A SHAFUKAN

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

0 Response to "Fadowar jirgi a Legas: Maimakon cetonsu, matasa sace kudi da wayoyin mutanen da hadari ya sama sukayi - Mai idon shaida "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?