LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Hotuna: Yanda aka gano yaro dan shekaru 14 da ya bace a cikin Kada

 Wani karamin yaro dan shekaru 14 da suke farautar Dodon kodi a gabar ruwa a kasar Malaysia shi da iyalinsa ya gamu da fushin kada.

Kadar ta lallaba inda ta kama yaron, Ricky Ganya da baki ta jashi cikin ruwa dake yankin Kuching yayin da yake tsintar doson kodi. Antinshi ta ga lokacin inda tai ta kiran a taimakeshi amma bata samu dauki ba.

Daga baya dai ta kira masu bada agaji na gwamnati, kamar yanda Mirror UK ta ruwaito inda aka je daidai inda kadar ta shige da yaron aka saka kaza da tarko.

Bayan kwana 4, kadar ta fito daukar kazar inda tarkon ya kamata. Da aka fito da ita sarari aka duba cikinta sai ga kayan yaron da kasusuwansa.

Dangin yaron dai sun tafi da kasusuwan dan mai jana’iaza.SOURCE: HUTUDOLE.COM

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG


KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments