LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Gara in mutu ba miji da in auri me mata>>Wata ‘Yar Fim

Tauraruwar fina-finan kudu, Peju Johnson ta bayyana cewa data auri me mata gara ta mutu ba aure.

Tace data zama ta biyu a wajan namiji gara tai ta zama haka ba aure ta zama itace kadai a wajan wani me sonta.

Ta bayyana hakane a ganawar da ta ti da Sunday Scoop. Ta kuma ce kyawun fuska kadai be baiwa mutum nasara a harkar fim sai mutum ya iya aiki.

SOURCE: HUTUDOLE.COM

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

SAYI  KWAKWKWARAR  DATAR MTN  MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 
https://www.bzglobalservice.com.ng/

KU BIYOMU A SHAFUKAN

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657


Post a comment

0 Comments