LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Dan Uwan Shugaba Trump, Robert Ya Mutu

Rahotanni daga Amurka na cewa dan uwan shugaban kasar, Robert Trump, ya mutu, yana da shekaru 71 a duniya.


ABNA24 : A wata sanarwa da shugaba Donald Trump, ya fitar, ya ce, ‘’ cikin raradi nake sanar da mutuwar dan uwa na Robert, wanda ya mutu a cikin daren nan’’


Trump ya kara da cewa ba wai dan uwa na ne kawai ba, babban amini na ne.


Dama dai an jima da aka kwantar da Robert Trump din a asibitin New York inda yake jinya, saidai ba’a bayyana ainahin ciwon dake damunsa ba.


Bayanai sun ce ba’a jima da shugaba Donald Trump, ya kai masa ziyara a asibitin na New York.


SOURCE: ABNA24.COM

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

SAYI  KWAKWKWARAR  DATAR MTN  MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 
https://www.bzglobalservice.com.ng/

KU BIYOMU A SHAFUKAN

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments