LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Bidiyo : Da Zinar Wuri Gara auren Wuri : Bayani daga bakin Yara 'yan Shekara 13-14 Sunyiwa Yarinya fyaɗe su ukku

Innalillahi wa inna ilaihirraju'un Duniya ina zaki damu Allah ya tsare mana mutuncinmu dana "ya "yan mu dana iyalinmu da "yan uwanmu musulmi baki daya wannan masifa dame tai kama yaran da basu fi shekaru 13 zuwa 14 ba wai sun san suyi zina da Mace

Allah ka yaye mana wannan masifa kuma gaskiya ina bawa iyayen mu shawara da wannan masifar gwara a dawo yiwa "ya yan mu Aure da wuri kamar yadda iyayen mu da kakanninmu sukai kuma suka zauna lafiya

wai Hausawa sukace da ZINAR WURI GARA AUREN WURI jama'a ya kamata mu farka mu koma ga Allah mu kiyaye dokokin Allah mu kula da tarbiyar "ya "yan mu Allah ka kyautata Karshenmu...


Ga bidiyon nan kasa.

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

SAYI  KWAKWKWARAR  DATAR MTN  MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 
https://www.bzglobalservice.com.ng/

KU BIYOMU A SHAFUKAN

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments