LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

ASUU: Ta koka Da Yunkurin Gwamnatin Jihar Kano Na Mayar da Asbitin Jami’ar Wudil Gun Kasuwanci

 Kungiyar Asuu rashen Jami’ar kimiyya da fasaha ta Wudul dake jihar Kano, sun nuna rashin jin dadin su, na yadda gwamnatin jihar kano ke kokarin mayar da ginin Daula Otel wajan kasuwanci wanda kuma Asbitin Jami”ar ne.


Kamar yadda Hutudole ta rawaito muku, Shugaban Kungiyar Muhammad Sani Gaya da Sakataranta Murtala Muhamad sune suka bayyana hakan ga manema labarai a ranar Juma’ar data gabata, tare da nuna kin amin cewarsu da kudirin gwamnatin jihar Kano.


Idan zaku tuna mun rawaito muku cewa Gwamnatin jihar Kano Na duba shawar-warin data samu na mayar da ginin Daula Otel kuma Asbitin Jami’ar KUST zuwa wajan saye da sayarwa.


Sabuda haka ASUU tayi kira ga gwamna Ganduje ya kara bada himma wajen tallafawa ilimi maimakon sanya dukiyar jama’a ga wani bangare na daban.


SOURCE: HUTUDOLE.COM

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG

LATSANAN DOMIN SAMUN LABARAI TA WHATSAPP:
https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

SAYI  KWAKWKWARAR  DATAR MTN  MAI KYAU DA INGANCI ANAN DOMIN SIYA YANZU LATSA NAN↓↓↓
https://paystack.com/pay/mz-st-fdub

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: 
https://www.bzglobalservice.com.ng/

KU BIYOMU A SHAFUKAN

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/bzglobalsevice

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657Post a comment

0 Comments