LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Hotuna: Matashiya ‘yar shekaru 14 da ta ajiye maci zai 6 a matsayin abin wasantaWata matashiya ‘yar kasar Indonesia me kimanin shekaru 14 kenan da ta dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta saboda yanda ta mayar da Manya-Manyan Macizai abokan wasanta.

Chalwa Ismah Kamal ta mayar da macizan kamar wasu kayan wasa wanda kuma zasu iya hadiye mutum ba tare da wani wahala ba.

Yarinyar ta saka Bidiyon a shafukanta na sada zumunta inda kuma suka matukar dauki hankula. Yarinyar dai ta bayyanawa shafin Lampung77 cewa, tun tana ‘yar shekaru 4 take tare da macizan kuma basa cutar da ita.

Saidai da dama sun bayyana rashin jin dadinsu akan ganinta da macizan.
SOURCE: HUTUDOLE.COM

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG


KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments