LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Hotuna: Budurwa mai tallar gyada da aka yiwa fyade ta haifi ‘yan ukuBudurwa ‘yar shekara 20 da take tallar gyada ta fara yawo a shafukan sadarwa, bayan ta haifi ‘yan uku sakamakon fyaden da aka yi mata.

Labarin da wata mai amfani da shafin Facebook ta wallafa mai suna, Precious Oluomachi Livingstone, ta bayyana cewa budurwar mai tallar gyadar ta dauki cikin jariran ne bayan anyi mata fyade a lokacin da take tallar gyadar.

Daukar cikin ta hanyar fyade ba shine abin da budurwar take magana a kai ba, abin da take magana a kai shine yadda budurwar ta bar cikin har Allah ya sanya albarkar samun jarirai uku.

A daidai lokacin da muke rubuta wannan rahoto dai babu wani cikakken bayani game da budurwar da kuma ‘ya’yan nata. Za mu sanar da masu bibiyar mu da zarar mun gano hakan.

Ga dai abinda budurwar ta wallafa da kuma hotunan su a kasa:
 KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
 LABARI TA WHATSAPP: https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments