LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Yanzu-yanzu: Mataimakin gwamnan Bauchi ya harbu da koronaROHOTON: LEGIT.NG

Mataimakin gwamnan jihar Bauchi, Baba Tela ya kamu da cutar COVID-19 wadda aka fi sani da korona. Babban mai taimakawa gwamnan Bauchi a fanin watsa labarai, Mukhtar Gidado ne ya sanar da hakan cikin sanarwar da ya raba wa manema labarai a Bauchi a ranar Laraba.Ya ce an tabbatar da hakan ne bayan gwajin da Hukumar NCDC ta yi masa sakamakon alamomin cutar da suka bayyana a jikinsa. Mr Gidado wanda shine shugaban kwamitin yaki da Korona da Zazzabin Lassa tuni ya killace kansa kamar yadda The Punch ta ruwaito.

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.comKARANTA WASU SABBIN LABARAI ANANhttps://www.bzglobalservice.com.ng/


KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Post a comment

0 Comments