LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

My Airtel App:/Yanda zaka samu kyautar data 1GB A layinku Na Airtel

Daga: https://www.bzglobalservice.com.ng

Kamfanin sadarwa a Najeriya Na Airtel Ya fito da sabuwar hanyar ragewa yan' Najeriya Masu amfani da layin Airtel Radadin Zaman Gida tahanyar basu kyautar data ta hawan yanar gizo,  wadda takai girman 1GB Wato MB1024 Kyauta,

Abubuwan Da Zakuyi Abu Dayane Bashida wata Wahala Acikinsa Da Farko zaku shiga manhajar Google Play Store Ku Sauke Application Mai Suna: My Airtel App Acikin Wayarku ta Android,

Na biyu Bayan Kun Sauke Application din Saiku Shigeshi Kai Tsaye Amma Kusani Dolene Sai Kunada Layin Airtel Acikin Wayarku Ta Android Bayan Kun Shiga Application Din Saiku Shigar Da Number Layinku Na Airtel Amma Banda Zeron Farko Na Lambar Misali Idan Numberku :09075491444 to kawai da 9075491444 Zakuyi Amfani


Bayan Kunyi Rijister A Application Din Nan Take Zasu Turo Muku Da Saqon Karta kwana Ta Akwatin Sakunanku Zaku Ganshi Kamar Haka:
Indai Sun Aiko muku wannan Saqon To Sun baku datar saiku Dubata Ta *140# Zaku Ganta Sai A Jarraba Mungode!!!

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: BZGLOBALSERVICE.COM.NG APP

Post a comment

0 Comments