LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

El-Rufai ya gano mutanen da aka boye a cikin tirela mai dakon takiJami'an gwamnatin jihar Kaduna a yankin Jere kusa da Abuja sun gano wasu mutane da dama da aka boye a bayan tirela mai dakon taki.

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir ElRufai ne ya wallafa hakan a shafinsa na Twitter.

Gwamnan ya ce an rarraba jami'an gwamnatin jihar a manyan mashigar jihar domin gano wadanda ake kokarin shigo dasu ta barauniyar hanya.

An kafa dokar takaita jirga-jirga tsakanin jihohin Najeriya a wani mataki na rage yaduwar cutar korona.

 KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: BZGLOBALSERVICE.COM.NG APP

Post a comment

0 Comments