LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Yanzu Yanzu: An sake samun sabbin mutane 23 da suka kamu da coronavirus a Najeriya

Rahoto da muka samu daga hukumar da ke kula da hana yaduwar cututtuka ta Najeriya (NCDC), ya nuna cewa an sake samun karin sabbin mutane 23 da suka kamu da cutar coronavirus a kasar. A wani rubutu da ta wallafa a shafinta na Twitter, hukumar ta ce tara daga cikin mutanen sun kasance a jahar Lagas ne, 

bakwai daga Abuja inda biyar suka fito daga jihar Akwa Ibom sai kuma mutum daya daga jahar Bauchi. Yanzu haka jumullar mutane da ke dauke da cutar a kasar sun zama 174, an salami mutane tara yayinda biyu suka mutu. Source: Legit 


LATSA NAN👇👇👇 DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP  https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1YKU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 
b

Post a comment

0 Comments