Kutallata Hajarku Afarashi Maisuki, ________Mujallar BZGLOBALSERVICE.COM.NG________ Mujalla Ce Dake Watsa Labarai, Da Rohotanni, Labaran Nishadi, Bincike, Fadakarwa, Ilmantarwa Acikin Harshen Hausa, Kuma Acikin Awanni 24Hours Babu Qaqqautawa, Maziyartan Shafinmu Akowace Rana Basa Gaza Akallah Mutane Dubu biyar 5,000 Views Shafinmu Ya Shirya Tsaf Domin Karbar Tallace Tallace Daga Gareku Ma'abota Ziyartar Shafinmu Tallata Hajarka Adan Karamin Farashin Daya Fara Daga N1,000 Domin Bada Tallah Ko Qarin Bayani, Kutuntubemu Kaitsaye Ta Wadannan Numbobin: Kira: +2348133888333 Whatsapp: +2349066633320 Turo Mana Saqo Ta Adreshin Email: zaidusuleiman47@gmail.com "Colour"
 • LABARAN YAU

  Kutallata Hajarku Afarashi Maisuki,

  ________Mujallar BZGLOBALSERVICE.COM.NG________
  Mujalla Ce Dake Watsa Labarai, Da Rohotanni, Labaran Nishadi, Bincike, Fadakarwa, Ilmantarwa Acikin Harshen Hausa, Kuma Acikin Awanni 24Hours Babu Qaqqautawa, Maziyartan Shafinmu Akowace Rana Basa Gaza Akallah Mutane Dubu biyar 5,000 Views

  Shafinmu Ya Shirya Tsaf Domin Karbar Tallace Tallace Daga Gareku Ma'abota Ziyartar Shafinmu Tallata Hajarka Adan Karamin Farashin Daya Fara Daga N1,000 Domin Bada Tallah Ko Qarin Bayani, Kutuntubemu Kaitsaye Ta Wadannan Numbobin: Kira: +2348133888333 Whatsapp: +2349066633320 Turo Mana Saqo Ta Adreshin Email: zaidusuleiman47@gmail.com

  Latsa Koren Hoton Dake Qasa Domin Sauke Manhajar Labari Awayarka Ta Hannu Kyauta

  Saturday, March 21, 2020

  Yanda aka kama wasu ma'aurata da laifin aikata jima'i a cikin mota

  - ‘Yan sandan kasar Italiya sun damke wasu ma’aurata da suke saduwa a cikin mota tare da yin karantsaye ga dokar kebancewa ta coronavirus - Ma’auratan an gano cewa mijin dan asalin kasar Egypt ne mai shekaru 23 sai kuma matar ‘yar asalin kasar Tunisia ce mai shekaru 40 

  - Karin rahoto a kan hakan ya bayyana cewa dokar kebancewa da aka saka ta coronavirus ta haramtawa mutane biyu zama a waje daya a cikin mota ‘Yan sandan kasar Italiya sun damke wasu ma’aurata da suke saduwa a cikin mota tare da yin karantsaye ga dokar kebancewa ta coronavirus. 

  Ma’auratan da aka gano mijin dan asalin kasar Egypt ne mai shekaru 23 sai kuma matar ‘yar asalin kasar Tunisia ce mai shekaru 40. An kama su ne a kan titin Mecenate da ke birnin Milan, inda cutar coronavirus ta fi barkewa.

  Kamar yadda jaridar Daily Mail UK ta wallafa, wnai dan sanda ne da ke bakin aiki ya kama ma’auratan. Karin rahoto a kan hakan ya bayyana cewa dokar kebancewa da aka saka ta coronavirus ta haramtawa mutane biyu zama a waje daya a cikin mota.

  Amma kuma ko a yayin sanar da dokar, ba a tabbatar da cewa za a hukunta ma’aurata ba a kan hakan. Kasar Italiya ta bayyana a cikin daya daga cikin kasashen da mugunyar cutar coronavirus ta addaba a duniya. Hakan kuwa yasa aka rufe kasar don gudun yaduwarta. 

  ‘Yan kasar Italiya na iya fita ne kadai daga gidajensu don siyan abinci ko kuma samun taimakon masana kiwon lafiya. Dan kasar ne kuma mutum na farko da ya shigo Najeriya dauke da muguwar cutar. Bayan killacesa tare da bashi magani, ya warke daga muguwar cutar. Mutane 3,526 ne na kasar Italiya suka kamu da cutar a cikin kwanakin nan. Hakan yasa masu cutar a kasarr suka ka 31,506. Amma an samu mace-macen mutane 2,503 na jama’a.


  LATSA NANπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP  https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y


  KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  KAYI TAMBAYA ANAN KOKA FADI RA'AYINKA AKAN ABINDA MUKEYI

  Item Reviewed: Yanda aka kama wasu ma'aurata da laifin aikata jima'i a cikin mota Rating: 5 Reviewed By: Admin
  AIKA LABARI