MUJALLAR LABARAI, ROHOTANNI, BINCIKE, SHARHI, AL'AJABI, ILMANTARWA FADAKARWA DA NISHADANTARWA "Colour"

Kusauke Manhajar Bzglobalservice.com.ng Acikin Wayoyinku Na Android Kyauta Domin Samun Labarai

MUNA SIYAR DA DATA TA SHIGA YANAR GIZO TA KAMFANIN MTN DOMIN SIYA DANNA HOTON DAKE QASA YANZU

 • Latest News

  Thursday, March 12, 2020

  Yanda Wani Matashi Yakaiwa Shugaba Buhari Duka Yau A Jihar Kebbi| Vedio


  Wani rahoto a kudundune na bayyana cewar an kaiwa Shugaban kasa Muhammad Buhari, hari yau a Jihar Kebbi.
  Wani sabon faifayin Bidiyo ne yake dauke da wani matashi ya kaiwa Shugaban kasa Muhammad Buhari, wawura a lokacin da Shugaban da Gwamnan Jihar Kebbi suka yi jerin gwano don daukar Hoto.
  Ga Vedion NanπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
  Rahotan dai yana zuwa ne da harshen damo wadan su na bayyana cewar matashin ya kaiwa Shugaban wawura ne da fuskar Soyayyar da yake yi masa.
  Yayin da wadan su kuma ke cewa kawai ya kaiwa Shugaban wawurar ne da wata manufa ta daban wacce shine kadai ya santa.

  Sai dai a lokacin da matashin ya kaiwa Shugaban chafka Jami'an tsaro sun yi nasarar damke shi har ma suka garkameshi.
  Zuwa yanzu Fadar shugaban kasa da kuma Gwamnatin Jihar Kebbi bata yi tsokaci game da faifayin bidiyon dake yawo ba.
  LATSA NANπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y


  KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  KAYI TAMBAYA ANAN KOKA FADI RA'AYINKA AKAN ABINDA MUKEYI

  Item Reviewed: Yanda Wani Matashi Yakaiwa Shugaba Buhari Duka Yau A Jihar Kebbi| Vedio Rating: 5 Reviewed By: Admin
  AIKA LABARI