Kutallata Hajarku Afarashi Maisuki, ________Mujallar BZGLOBALSERVICE.COM.NG________ Mujalla Ce Dake Watsa Labarai, Da Rohotanni, Labaran Nishadi, Bincike, Fadakarwa, Ilmantarwa Acikin Harshen Hausa, Kuma Acikin Awanni 24Hours Babu Qaqqautawa, Maziyartan Shafinmu Akowace Rana Basa Gaza Akallah Mutane Dubu biyar 5,000 Views Shafinmu Ya Shirya Tsaf Domin Karbar Tallace Tallace Daga Gareku Ma'abota Ziyartar Shafinmu Tallata Hajarka Adan Karamin Farashin Daya Fara Daga N1,000 Domin Bada Tallah Ko Qarin Bayani, Kutuntubemu Kaitsaye Ta Wadannan Numbobin: Kira: +2348133888333 Whatsapp: +2349066633320 Turo Mana Saqo Ta Adreshin Email: zaidusuleiman47@gmail.com "Colour"
 • LABARAN YAU

  Kutallata Hajarku Afarashi Maisuki,

  ________Mujallar BZGLOBALSERVICE.COM.NG________
  Mujalla Ce Dake Watsa Labarai, Da Rohotanni, Labaran Nishadi, Bincike, Fadakarwa, Ilmantarwa Acikin Harshen Hausa, Kuma Acikin Awanni 24Hours Babu Qaqqautawa, Maziyartan Shafinmu Akowace Rana Basa Gaza Akallah Mutane Dubu biyar 5,000 Views

  Shafinmu Ya Shirya Tsaf Domin Karbar Tallace Tallace Daga Gareku Ma'abota Ziyartar Shafinmu Tallata Hajarka Adan Karamin Farashin Daya Fara Daga N1,000 Domin Bada Tallah Ko Qarin Bayani, Kutuntubemu Kaitsaye Ta Wadannan Numbobin: Kira: +2348133888333 Whatsapp: +2349066633320 Turo Mana Saqo Ta Adreshin Email: zaidusuleiman47@gmail.com

  Latsa Koren Hoton Dake Qasa Domin Sauke Manhajar Labari Awayarka Ta Hannu Kyauta

  Saturday, March 7, 2020

  Namiji daya ba zai isheni ba, maza 3 zan aura - Jaruma Ifu Ennada


  - Tsohuwar jarumar BBnaija mai suna Ifu Ennada ta bada tsokaci a kan irin rayuwar auren da take son yi a nan gaba - Matashiyar da tayi kudi da gyaran gashi, ta ce tana da burin auren maza uku ne a rayuwarta - Budurwar dai ta bayyana hakan ne yayin da ta wallafa irin yadda za ta zabi abokin rayuwa a shafinta na Instagram A wannan sashin na duniya, 


  ba abun mamaki bane idan aka ga namiji da mata masu yawa kuma yana zama tare da su. Wadannan mazan kan yi alfahari da hakan. Amma kuma sai ga wata mace a Najeriya mai son zama kallabi tsakanin rawuna. Ta ce ita ma tana da burin tara maza don zaman aure ba na bariki ba. Budurwar mai suna Ifu Ennada, tsohuwar jarumar BBnaija ce a shekarar 2018. Ifu Ennada cikin kwanakin nan ta sanar da masoyanta da mabiyanta na shafinta na Instagram irin rayuwar auren da take sha’awa. 

  Shahararriyar wacce ta tara arzikin da gyaran gashi, ta ce tana da burin auren maza uku ne a duniya kuma a tare. Ifu Ennada ta ce: “Ina tunanin zan aura maza uku ne a yadda nake ji yanzu. Tunani na ne nake bayyana muku.”

  Namiji daya ba zai isheni ba, maza 3 zan aura - Jaruma Ifu Ennada Source: Twitter 
  A wannan wallafar ne take kara bayyana cewa, halin da ta tsinci kanta a ciki ne yasa ta fara kawo wannan tunanin a ranar. Wannan na nuna cewa idan ta tashi aure da zaben abokan rayuwa, maza uku ne cas za ta zaba sannan ta aura kuma su zauna lafiya. Ifu dai ba yanzu kadai ba take bayyana cewa, ita ba irin wacce ake wa ba’a bace a shafukan sada zumuntar zamani. A cikin kwanakin nan ne dai Legit.ng ta ruwaito yadda ta caccaki wani mutum wanda ke bibiyar lamurran rayuwarta.


  LATSA NANπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y

  KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  KAYI TAMBAYA ANAN KOKA FADI RA'AYINKA AKAN ABINDA MUKEYI

  Item Reviewed: Namiji daya ba zai isheni ba, maza 3 zan aura - Jaruma Ifu Ennada Rating: 5 Reviewed By: Admin
  AIKA LABARI