--
Coronavirus a Afrika: Ta bulla kasashe 43, ta kama 1788, 53 sun mutu, 184 sun warke (Kalli Jerin)

Coronavirus a Afrika: Ta bulla kasashe 43, ta kama 1788, 53 sun mutu, 184 sun warke (Kalli Jerin)

A karshen watar Disamba, wata kwayar cuta ta bayyana a garin Wuhan ta kasar Sin mai ratsawa cikin mutane cikin kankanin lokaci. Kafin an ankara, cutar ta ratsa kusan dukkan kasashen duniya. A yanzu, cutar ta kama mutane 398,107 a fadin duniya.

Yayinda 17,454 suka rigamu gidan gaskiya, 103,334 sun samu warkewa daga cutar. Legit.ng ta kawo muku jerin kasashen nahiyar Afrika da cutar ta bulla da kuma adadin wadanda suka mutu da kuma wadanda suka warke. Kasashe da cutar ta bulla da adadin wadanda suka kamu a kasar

1. Algeria (230),
 2. Angola (3),
3. Benin (6),
4. Burkina Faso (114),
5. Kamaru (76),
6. Cape Verde (1),
7. CAR (4),
8. Chadi (3),
9. Congo (4),
10. Côte d'Ivoire (25),
11. Djibouti (3),
12. DRC (45),
13. Misra (366),
14. Equatorial Guinea (9),
15. Eritrea (1),
16. Eswatini (5),
17. Habasha (12),
18. Gabon (6), 
19. Gambiya (2), 
20. Ghana (27), 
21. Guinea (4), 
22. Kenya (16), 
23. Laberiya (3), 
24. Madagascar (12), 
25. Mauritius (36), 
26. Mauritania (2), 
27. Maroko (134), 
28. Mozambique (1), 
29. Namibia (4), 
30. Nijar (2), 
31. Najeriya (42) 
32. Ruwanda (19), 
33. Senegal (79), 
34. Seychelles (7), 
35. Somalia (1), 
36. Afrika ta kudu (402), 
37. Sudan (2), 
38. Tanzania (12), 
39. Togo (18), 
40. Tunisia (75), 
41. Uganda (9), 
42. Zambia (3), 
43. Zimbabwe (2). 


LATSA NAN👇👇👇 DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP  https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y



KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 




0 Response to "Coronavirus a Afrika: Ta bulla kasashe 43, ta kama 1788, 53 sun mutu, 184 sun warke (Kalli Jerin) "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?