LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

Buhari ya amince da fitar da N10bn don yaki da Coronavirus, ya umurci tsaffin ma'aikatan NCDC su koma aiki
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce dukkan ma'aikatan Hukumar kiyayye yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC da suka yi ritaya su koma bakin aiki. 


Shugaban kasar ya bayyana hakan ne a wata jawabin da ya yi wa al'ummar kasar game da annobar ta coronavirus da kakakinsa Garba Shehu ya fitar a madadinsa Yan Najeriya da dama suna ta sukar shugaban kasar saboda rashin yi wa mutanen kasar jawabi lokaci zuwa lokaci kan halin da ake ciki game da annobar da ta harbi kimanin mutane 60 a kasar. 


A cikin jawabin nasa, shugaban kasar ya ce kare lafiyar 'yan Najeriya daga kamuwa daga coronavirus itace abu mafi muhimmanci da gwamnatinsa ta saka a gaba a halin yanzu. Ku saurari cikkaken rahoton ... LATSA NAN👇👇👇 DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP  https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1YKU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 
Post a comment

0 Comments