Kutallata Hajarku Afarashi Maisuki, ________Mujallar BZGLOBALSERVICE.COM.NG________ Mujalla Ce Dake Watsa Labarai, Da Rohotanni, Labaran Nishadi, Bincike, Fadakarwa, Ilmantarwa Acikin Harshen Hausa, Kuma Acikin Awanni 24Hours Babu Qaqqautawa, Maziyartan Shafinmu Akowace Rana Basa Gaza Akallah Mutane Dubu biyar 5,000 Views Shafinmu Ya Shirya Tsaf Domin Karbar Tallace Tallace Daga Gareku Ma'abota Ziyartar Shafinmu Tallata Hajarka Adan Karamin Farashin Daya Fara Daga N1,000 Domin Bada Tallah Ko Qarin Bayani, Kutuntubemu Kaitsaye Ta Wadannan Numbobin: Kira: +2348133888333 Whatsapp: +2349066633320 Turo Mana Saqo Ta Adreshin Email: zaidusuleiman47@gmail.com "Colour"
 • LABARAN YAU

  Kutallata Hajarku Afarashi Maisuki,

  ________Mujallar BZGLOBALSERVICE.COM.NG________
  Mujalla Ce Dake Watsa Labarai, Da Rohotanni, Labaran Nishadi, Bincike, Fadakarwa, Ilmantarwa Acikin Harshen Hausa, Kuma Acikin Awanni 24Hours Babu Qaqqautawa, Maziyartan Shafinmu Akowace Rana Basa Gaza Akallah Mutane Dubu biyar 5,000 Views

  Shafinmu Ya Shirya Tsaf Domin Karbar Tallace Tallace Daga Gareku Ma'abota Ziyartar Shafinmu Tallata Hajarka Adan Karamin Farashin Daya Fara Daga N1,000 Domin Bada Tallah Ko Qarin Bayani, Kutuntubemu Kaitsaye Ta Wadannan Numbobin: Kira: +2348133888333 Whatsapp: +2349066633320 Turo Mana Saqo Ta Adreshin Email: zaidusuleiman47@gmail.com

  Latsa Koren Hoton Dake Qasa Domin Sauke Manhajar Labari Awayarka Ta Hannu Kyauta

  Saturday, March 21, 2020

  Babbar magana: Daya daga cikin makusantan mataimakin shugaban kasar Amurka Mike Pence ya kamu da cutar Coronavirus
  Daya daga cikin ma'aikata a ofishin mataimakin shugaban kasar Amurka Mike Pence ya kamu da cutar nan mai kisa ta Corona,

  mai magana da yawun mataimakin ne ya bayyana haka jiya Juma'a da yamma Duk da dai cewa ofishin na Pence bai bayyana ainahin sunan mutumin ko kuma mukamin da yake rike da shi ba, amma dai sanarwar ta bayyana cewa shine mutum na farko da ya kamu da cutar a fadar shugaban kasar, 
  kuma hakan ya zo ne a lokacin da ake cikin damuwa dangane da lafiyar 'yan siyasa na birnin Washington, manyan ma'aikatan gwamnati da kuma wadanda suke yi musu aiki. 


  Katie Miller, sakatariyar Mike Pence, ta ce: "Yau da yamman nan mun samu labarin cewa daya daga cikin ma'aikatan ofishin mataimakin shugaban kasa ya kamu da cutar Corona. Sai dai daga shugaban kasa Donald Trump da mataimakinsa Mike Pence babu wanda ya hadu da wannan mutumi.   Yanzu dai ana bincike akan mutanen da ya hadu da su." Donald Trump ya zabi Pence domin ya jagoranci masu bincike akan Coronavirus na fadar shugaban kasar, wacce ake gabatar da rahoto a kullum. An tabbatar da babu cutar dai a jikin shugaba Donald Trump bayan gwajin da aka gabatar a jikinsa,


  Bayan ya gana da daya daga cikin manya a kasar Brazil a birnin Florida. Da yawa daga cikin mutanen da suka hadu da dan kasar Brazil din wanda aka samu cutar a jikinsu an tabbatar da cewa suna gabatar da ayyukansu daga gida ne. LATSA NANπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP  https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y


  KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  KAYI TAMBAYA ANAN KOKA FADI RA'AYINKA AKAN ABINDA MUKEYI

  Item Reviewed: Babbar magana: Daya daga cikin makusantan mataimakin shugaban kasar Amurka Mike Pence ya kamu da cutar Coronavirus Rating: 5 Reviewed By: Admin
  AIKA LABARI