Kutallata Hajarku Afarashi Maisuki, ________Mujallar BZGLOBALSERVICE.COM.NG________ Mujalla Ce Dake Watsa Labarai, Da Rohotanni, Labaran Nishadi, Bincike, Fadakarwa, Ilmantarwa Acikin Harshen Hausa, Kuma Acikin Awanni 24Hours Babu Qaqqautawa, Maziyartan Shafinmu Akowace Rana Basa Gaza Akallah Mutane Dubu biyar 5,000 Views Shafinmu Ya Shirya Tsaf Domin Karbar Tallace Tallace Daga Gareku Ma'abota Ziyartar Shafinmu Tallata Hajarka Adan Karamin Farashin Daya Fara Daga N1,000 Domin Bada Tallah Ko Qarin Bayani, Kutuntubemu Kaitsaye Ta Wadannan Numbobin: Kira: +2348133888333 Whatsapp: +2349066633320 Turo Mana Saqo Ta Adreshin Email: zaidusuleiman47@gmail.com "Colour"
 • LABARAN YAU

  Kutallata Hajarku Afarashi Maisuki,

  ________Mujallar BZGLOBALSERVICE.COM.NG________
  Mujalla Ce Dake Watsa Labarai, Da Rohotanni, Labaran Nishadi, Bincike, Fadakarwa, Ilmantarwa Acikin Harshen Hausa, Kuma Acikin Awanni 24Hours Babu Qaqqautawa, Maziyartan Shafinmu Akowace Rana Basa Gaza Akallah Mutane Dubu biyar 5,000 Views

  Shafinmu Ya Shirya Tsaf Domin Karbar Tallace Tallace Daga Gareku Ma'abota Ziyartar Shafinmu Tallata Hajarka Adan Karamin Farashin Daya Fara Daga N1,000 Domin Bada Tallah Ko Qarin Bayani, Kutuntubemu Kaitsaye Ta Wadannan Numbobin: Kira: +2348133888333 Whatsapp: +2349066633320 Turo Mana Saqo Ta Adreshin Email: zaidusuleiman47@gmail.com

  Latsa Koren Hoton Dake Qasa Domin Sauke Manhajar Labari Awayarka Ta Hannu Kyauta

  Monday, March 9, 2020

  Alkali ya bukaci a cigaba da tsare Ronaldinho a gidan yarin Paraguay

  Shararren tsohon ‘Dan wasan Duniyan nan, Ronaldinho ya na ganin ta kansa bayan da Alkali ya bada umarnin cewa a cigaba da tsare shi a gidan kaso a kasar Paraguay. Ana zargin Ronaldinho da amfani da takardun shiga kasar waje watau fasfo na bogi. Ronaldinho ya yi ikirarin cewa bai da masaniyar takardun da ya ke rike da su na jabu ne. 

  Tsohon ‘dan kwallon na kasar Brazil ya fadawa kotu cewa sam bai lura ya na rike da takardun bogi ba. Lauyan Tauraron ya yi kaca-kaca da shi a dalilin wannan katabora. Jami’an kasar Paraguay sun yi ram da Ronaldinho ne tare da wani ‘Danuwansa, Roberto, a wani otel mai suna Sheraton, a karshe aka gurfanar da su tare gaba daya a kotu. Akwai yiwuwar a daure Ronaldinho da ‘Danuwan na sa na tsawon rabin shekara idan aka same su da laifi. Sai dai wani Lauyan da ke karesu ya yi tir da matakin da kotu ta dauka.

  Tauraro Ronaldinho a hannun 'Yan Sanda a kasar Paraguay Source: Instagram Wannan Lauya ya bayyana cewa Jakadun kasar Brazil sun shiga cikin maganar domin ganin an fito da Ronaldinho wanda ya bugawa kasarsa kwallon kafa na shekara da shekarau. Kwanakin baya an karbe fasfon Ronaldinho bayan an kama shi da laifin su a yankin da bai halatta ba. Wannan ba shi ba ne karon farko da Tauraron ya samu kansa da hukuma. 

  Ronaldinho ya shafe daren Juma’a ne a ragar ‘Yan Sanda tare da ‘Danuwansa Roberto Assis. Lauyan da ke karesu, ya roki a rika tsare su daga dakunansu, amma Alkalin kotu ya ki. Wadannan Bayin Allah da su ka shigo Kasar Paraguay a makon jiya sun fadawa kotu cewa su na fama da ciwon zuciya, amma Alkali ya nuna cewa babu wata hujja da ta nuna hakan.LATSA NANπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡ DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y

  KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  KAYI TAMBAYA ANAN KOKA FADI RA'AYINKA AKAN ABINDA MUKEYI

  Item Reviewed: Alkali ya bukaci a cigaba da tsare Ronaldinho a gidan yarin Paraguay Rating: 5 Reviewed By: Admin
  AIKA LABARI