MUJALLAR LABARAI, ROHOTANNI, BINCIKE, SHARHI, AL'AJABI, ILMANTARWA FADAKARWA DA NISHADANTARWA "Colour"
 • Latest News

  Latsa Koren Hoton Dake Qasa Domin Sauke Manhajar Labari Awayarka Ta Hannu Kyauta

  Thursday, November 7, 2019

  YANDA ZAKA SAYI 4GB DATA DA QARIN KUDIN KIRA NA N2,500 ACIKIN SABON LAYIN MTN

  Kokunsan Cewa Zaku Iya Siyan MTN Data 4Gb Acikin Dukkan saboon sim card Na MTN a N500 kacal," Garabasa Ce  Sabuwa Daga Kamfanin Sadarwa Na MTN Ga Dukkan Sabbin Kostominsu, Masu Amfani Da Sim Na MTN
   Batare Da Bata Lokaciba, Yanda Zaku More Wannan Garabasar Shine Ku Garzaya Ofishin MTN Mafi Kusa Daku Domin  Malakar Sabon Sim card na MTN Bayan Kun' Mallaki Sabon Sim Card Na MTN,:


  Zaku Sanya  Masa N500 Nan Take MTN Zasu Baku N2500 Kudine Da Zaku Iya Kiran Dukkan Network A Fadin Nigeria Da Wannan N2500


  Wannan Da QARIN N1000 Data Bonus Kudine Amma Browsing Akeyi Dasu" N500 Da kuka Saka Tananan Zaku Saying Data 2GB A N500 Bayan Kun Siya Zasuyi Muku Double Ba 2GB Zata Koma 4GB Expired 48Hours Ne

  Yanda Ake Siyan Datar Shine Zaku Danna *131*1# Ku Zabi Bataki Na Daily Bundle Bayan Nan Zaku Danna 5Domin Siyan 2GB @N500 Validity For 2Days,

  Gamai Buqatar Sabon Sim Card Na MTN Wanda Yake kusa da office dinmu zai iya ziyartarmu a Adreshi Kamar haka:↧↧↧↧↧↧↧↧↧

  No12A A.A PLAZA RIJIYAR LEMO GADA MARKET KO NO11, RIJIYAR LEMO CENTRAL GSM GADA MARKET KANO NIGERIA KO KUMA KU KIRAMU KAI TSAYE TA NUMBER WAYA KAMAR HAKA: 08133888333 KO 09066633320 KO EMAIL:zaidusuleiman47@gmail.com


  Sai A Jarraba Mungode!
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  KAYI TAMBAYA ANAN KOKA FADI RA'AYINKA AKAN ABINDA MUKEYI

  Item Reviewed: YANDA ZAKA SAYI 4GB DATA DA QARIN KUDIN KIRA NA N2,500 ACIKIN SABON LAYIN MTN Rating: 5 Reviewed By: Admin
  AIKA LABARI