\ Yanda Zaku sayi Datar 1GB A Farashin N100 Kacal Expire For 30Days ku Shiga nan domin ganin yanda zakuyi!!! - BZGLOBALSERVICE.COM.NG Yanda Zaku sayi Datar 1GB A Farashin N100 Kacal Expire For 30Days ku Shiga nan domin ganin yanda zakuyi!!! - BZGLOBALSERVICE.COM.NG
 • LABARAN YAU

  Tuesday, November 19, 2019

  Yanda Zaku sayi Datar 1GB A Farashin N100 Kacal Expire For 30Days ku Shiga nan domin ganin yanda zakuyi!!!

  Mtn Sun Sake Bullo da wata Sabuwar Hanya domin farantawa abokan kasuwancinsu ta yanda zasu rinqa siyan data 1GB akan kudi N100 Kacl datar tana kai tsawon kwanaki 30days, amma asani cewa ba kowane layi baneba, yakeyin wannan tsarinba,!

  amma zaku iya gwadawa domin dacewa da wannan garabasar yanda ake dubawa a gani layinku yana kan wannan tsarin shine zaku danna wanna code din''↙↙↙↙↙↙↙↙↙


  *131*100# bayan kun danna wannan code din'*131*100#  zasu nunamuua ku shigar da number 1. bayan kun shigar zasu sake baku zabi na kunason asiyar muku da datar ta otmatik, idan kuna buqata saiku danna 1, idan kuma bakwa buqata saiku danna 2, to anan ne idan layinku zaiyi zasu nuna muku kasanya kudi aciki, saiku sake danna abinda kuka danna abaya idan kuma bazai yiba saiku sake gwadawa a wani layin na mtn insha allah za'a dace,

  domin duba datar saiku danna bayan kun''siya *131*4#

  ALLAH YA BADA SA'A SAI A GWADA MUNA GODIYA DA KASANCEWA DA WANNAN SHAFI NAMU DOMIN SAMUN WASU RUBUTUTTUKAN NAMU TA WHATSAPP  KU DANNA WANNAN RUBUTUN NA QASA↓↓↓↓↓↓↓↓
  BZGLOBALSERVICE.COM.NG WHATSAPP GROUP CLICK HERE TO JOIN NOW
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  KAYI TAMBAYA ANAN KOKA FADI RA'AYINKA AKAN ABINDA MUKEYI

  Item Reviewed: Yanda Zaku sayi Datar 1GB A Farashin N100 Kacal Expire For 30Days ku Shiga nan domin ganin yanda zakuyi!!! Rating: 5 Reviewed By: Admin
  site-verification: 8b0db1c078bc0934ee385b3afb5129be