\ YANDA ZAKU SAYI DATA 1GB A N200 KACAL A CIKIN LAYINKU NA AIRTEL NG MATAKAINE MARASA WAHALA!!! - BZGLOBALSERVICE.COM.NG YANDA ZAKU SAYI DATA 1GB A N200 KACAL A CIKIN LAYINKU NA AIRTEL NG MATAKAINE MARASA WAHALA!!! - BZGLOBALSERVICE.COM.NG
 • LABARAN YAU

  Saturday, September 14, 2019

  YANDA ZAKU SAYI DATA 1GB A N200 KACAL A CIKIN LAYINKU NA AIRTEL NG MATAKAINE MARASA WAHALA!!!

  Kamfanin Sadarwa Na Nigeria Wato Airtel Sun Bullo da Wata Hanya Domin Sauqaqawa Abokan Kasuwancinsu Musamman Masu Amfani Da Data Sosai Sun Sake Bada Wata Damar Kamar Yanda Takwarorin su,  Na Mtn Suka Bada",
  Yanda Zaku Iya Siyan Data 1GB A N200 Kacal Ammafa Musani Sai Layinda Ya Kwana Biyu Shine Yakeyi Ga Numbobin Da Zaku Tantance Layinku Zaiyi Ko Bazai Yiba,  Sune Kamar Haka: *141*241*2*1# Daga Zarar Kun Danna Wanna Acikin Layinku Na airtel Matuqar Suka Gayamuku Ku Sanya Kudi To Layinku Zaiyi Wannan Tsarin Idan Kuwa Bai Nuna Muku Ku Sanya Kudiba,  Yace Muku Sorry Is Not Ilgeble Wato Bazaiyiba,  Todai Saidai Ayi Hakuri!
  dan Layinku Ya Nunamuku Zaiyi Bayan Kun danna Numbobin Dana Rubuta Muku su A Sama To Saiku Sanyawa Layin naku N200 Saiku Sake Danna Numbobin Nan Take Zasu Baku Data 1024MB Expire 7Days Yanda Zaku Duba Datar Taku Shine *140#  Kuma Zaku Rinqa Morar Tsarin Har" Tsawon Watanni Shida,!


  Sai A Gwada Domin Nima dashi Nake Amfani Ga Wadanda Suke Buqatar Layin Dayake yin Wannan Tsarin Idan A Kusa Damu Suke Zasu Iya Kira Kai Tsaye Ta Wannan Number08133888333 Ko Kuma Suyi Magana Ta whatsapp Ta wannan 09066633320 Dan Allah Kuyi Share Domin Wasuma Su Amfana!!!


  Mai Tambaya Yayi Comment A Qasan Wannan Rubutun
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments

  0 comments:

  Post a Comment

  KAYI TAMBAYA ANAN KOKA FADI RA'AYINKA AKAN ABINDA MUKEYI

  Item Reviewed: YANDA ZAKU SAYI DATA 1GB A N200 KACAL A CIKIN LAYINKU NA AIRTEL NG MATAKAINE MARASA WAHALA!!! Rating: 5 Reviewed By: Admin