--
YANDA ZAKA RAGE YAWAN JAN DATA A WAYARKA TA ANDROID AMMA IDAN KANA AMFANI DA SIM CARD NA KAMFANIN MTN WAJEN BROSING GA YANDA ZAKUYI YANZU IDAN DATARKU A KUNNE TAKE SHIGA KA JARRABA

YANDA ZAKA RAGE YAWAN JAN DATA A WAYARKA TA ANDROID AMMA IDAN KANA AMFANI DA SIM CARD NA KAMFANIN MTN WAJEN BROSING GA YANDA ZAKUYI YANZU IDAN DATARKU A KUNNE TAKE SHIGA KA JARRABA

Masu Amfani Da Layin Mtn Wajen Broswsing Suna Yawan
Komfilen Cewa Layinsu" Na mtn Idan Suka Sanya Data A Wayarsu Datarsu Tana Saurin Qarewa, :


 Wannan ne Ya sanya Kamfanin Sadarwa Na Mtn Suka Bullo Da Wata Sabuwar Hanya Domin Magance wannan matsalar Ta Saurin Qarewar Data Acikin Wayar Android Abinda Kawai Mutum zaiyi Bashida wata Wahala Kawai Kashiga Wannan link Din๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡


Dake Cikin Wannan Saqon Da Mtn Suke Turawa Dukkan Kostomers  Dinsu Dake Fadin Nigeria Gashi Nan Kamar Haka:

SAVE DATA! Learn how to SAVE YOUR DATA by watching this video for FREE. Click https://bit.ly/2mqAmtn


To Daga Zarar Ka Shiga Link Din Zasu nuna maka Yanda Zakayi maganin Wannan Matsalar Cikin Gaggawa Insha Allah Ga Dukkan Wanda Bai Fahimci Me Muke Nufi ba,  Ko Yana Neman Qarin Bayani Toya Kira Costomer care Na Mtn Darect Ta Wanna Number 180 ko 182 Domin Samun Mafita Mungode;!!!


Ayi mana Share Domin Wasuma Su Amfana

0 Response to "YANDA ZAKA RAGE YAWAN JAN DATA A WAYARKA TA ANDROID AMMA IDAN KANA AMFANI DA SIM CARD NA KAMFANIN MTN WAJEN BROSING GA YANDA ZAKUYI YANZU IDAN DATARKU A KUNNE TAKE SHIGA KA JARRABA "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?