--
LABARAN DUNIYA--- TSOHON SHUGABAN QASAR ZIMBABWE ROBERT MUGABE YA RASU YANA DA SHEKARU 95 A DUNIYA

LABARAN DUNIYA--- TSOHON SHUGABAN QASAR ZIMBABWE ROBERT MUGABE YA RASU YANA DA SHEKARU 95 A DUNIYA

Shugaban Zimbabwe na farko bayan ta sami 'yancin kai Mista Robert Mugabe ya mutu yana da shekara 95.
Iyalansa sun sanarwa manema labarai cewa ya mutu ne bayan wata jinya da yayi.
An hambarar da Mista Mugabe daga mulki ne a wani juyin mulki da aka yi masa a watan November 2017, wanda ya kawo karshen mulkinsa na shekara 30.










An haife shi ranar 21 ga watan Febuary 1924 a lokacin sunan kasar Rhodesia.

Kuma an zabe shi a matsayin shugaban jam'iyyar ZANU 1973 a lokacin yana tsare a kurkuku. kuma yana cikin mutanen da suka kafa jam'iyyar.

SANARWA--------------------MUNA SIYAR DA DATA TA KOWANE NETWORK MUNA SIYAR DA SABON SIM CARD NA KOWANE NETWORKS A NIGERIA KUMA MUNA REGISTRATION NA KOWANE SIM CARD,





MUNA SIYAR DA SABUWAR WAYAR HANNU TA KAMFANIN MTN MAI SUNA {SMART} AKAN KUDI N8,000 WAYAR TANA DAUKE DA ABUBUWA KAMAR HAKA: FACEBOOK, YOUTUBE, WHATSAPP, TWITTER, GMAIL. GOOGLE MAP,
KUMA DA QARIN KYAUTAR DATA 500MB ADUK WATA HAR''NA TSAWON WATANNI SHIDA 6MONTHS GAMAI BUQATAR DAYA DAGA CIKIN ABU BUWAN DA MUKA AMBATA ZAI' IYA ZIYARTARMU A OFFICE DINMU DAKE NO12A A.A. PLAZA RIJIYAR LEMO GADA MARKET KANO NIGERIA.




KO KUMA A KIRAMU TA NUMBOBI KAMAR HAKA: 08133888333, KO 09066633320, KOTA EMAIL: bzglobalservice415@gmail.com


GA MASU BUQATAR SAMUN WASU RUBUTUKANMU TA WHATSAPP SU SHIGA LINK DIN DAKE QASA↧↧↧↧↧↧↧↧↧↧↧↧↧↧↧↧↧↧↧↧↧ https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO


MUNGODE!!!

0 Response to "LABARAN DUNIYA--- TSOHON SHUGABAN QASAR ZIMBABWE ROBERT MUGABE YA RASU YANA DA SHEKARU 95 A DUNIYA "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?