--
YANDA ZAKU MAGANCE MATSALAR NETWORK NA KIRA DA BROWSING AKAN LAYINKU NA MTN IDAN KUNA FUSKANTAR MATSALAR KUBI RUBUTUN NAN DAKI DAKI SOSAI DOMIN FAHIMTARMU

YANDA ZAKU MAGANCE MATSALAR NETWORK NA KIRA DA BROWSING AKAN LAYINKU NA MTN IDAN KUNA FUSKANTAR MATSALAR KUBI RUBUTUN NAN DAKI DAKI SOSAI DOMIN FAHIMTARMU

Mafiya Yawan Masu Amfani Da Layin Waya Na Mtn Suna Ta Korafe Korafe Na Cewa Network Dinsu Baya Zama Lafiya Musamman a Wannan Yan' Kwanakin Wanda Mafiya Yawan  Masu Amfani Da Layin Mtn Sunata Korafin Idan Sunyi Kira Da Layinsu Na Mtn Saidai Kawai Taki Shiga Wanda Suka Kira Bazaiga Kiran Nasuba Balle ma Yadaga Musu Kiranba,!
Saidai Yaga Flashin Ya Shigo Maimakon Yaga Kira Darek Zuwa Wayarsa Ko kuma Wasummu Suce Idan Zasuyi Browsing Da Wayarsu Ta Android Saiyaki Yi musu Yanda Suke So Dukdai Matsalar Bata Wuce Ta Network Ba,  Toga Yanda zaku Magance Matalar Da Wurwuri,  Batare DA Bata Wani Lokaci ba,

                           MATAKAINE KAMAR HAKA:


Abu Na Farko Da Zaku Farayi Shine Ku Fara Ziyartar Office Din Mtn Mafi Kusa Daku Domin Maida Layinku Na Mtn Ya Zama Mai Babban Network Wato 4G Network,  Wanda Duk Sabon Layin Mtn Shi Yana Zuwa ne Da 4G Network Amma Duk Layinda Yakai Shekara Biyu Zuwa Sama Kuna Amfani Dashi To Akan Qaramin Network Yake Wato 3G Network Domin Maida Layinka Na Mtn  Babban Network Wato 4G Shine Zaka Ziyarci Office Din Mtn Aduk Inda Kake a Fadin Nigeria


ABUBUWAN DA ZAKA MALLAKA KAFIN ZUWANKA OFFICE NA MTN SUNE KAMAR HAKA: 

Da Abubuwa Kamar Haka: Voter's Card,  National Id Card,  Dtiver's Liecens,  International Passport,  Da kuma Layinka Na Mtm Wanda Zaka Maida 4G Kana Maida Layinka Na Mtn 4G Toka Fita Daga Wannan Matsala Ta Network Na Kira Kona Browsing Kuma Daga Zarar Ka Kammala Yin Upgrade Din Zasu Baka Kyautar Data 4096MB Data Validity 7Days !

          WADANDA KUMA SUKE A KANO KUSA DAMU: 

Ga Wadand Suke A Kano Kusa Da Office Dinmu Zasu Iya Ziyarar Office Dinmu Dake No12A A.A. PLAZA RIJIYAR LEMO GADA MARKET KANO NIGERIA. GAMAI NEMAN WANI QARIN BAYANI YAYI MANA MAGANA TA WHATSAPP DA WANNAN NUMBER 08133888333,  KOYA KIRA WANNAN 09066633320 KO KUMA AYI MANA MAGANA TA EMAIL:bzglobalservice@gmail.com


KO KUMA AYI MANA COMMENT A QASAN WANAN RUBUTUN👇


DAN ALLAH A TAYAMU YADAWA TA HANYAR YI MANA SHARE A KOWANE GROUP NA WHATSAPP KO FACEBOOK KO KUMA TWITTER DA INSTAGRAM DADAI SAURAN SOCIAL MEDIA 

MUNGODE!!!

SING BY B.Z GLOBAL SERVICE

0 Response to "YANDA ZAKU MAGANCE MATSALAR NETWORK NA KIRA DA BROWSING AKAN LAYINKU NA MTN IDAN KUNA FUSKANTAR MATSALAR KUBI RUBUTUN NAN DAKI DAKI SOSAI DOMIN FAHIMTARMU"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?