LABARAN YANZU

6/Labari/ticker-posts

YANDA AKE TURA KUDI DAGA LAYIN AIRTEL ZUWA WANI LAYIN NA AIRTEL TA HANYA MAFI SAUKI BATARE DA WANI BATA LOKACI BA, KUMA BASAI KUNYI RIJITER TRANSFER BA, KU SHIGA CIKIN RUBUTUN DOMIN GANIN YANDA ZAKUYI DALLAH DALLAH

YAUMA KAMAR KULLUM MUNA TAFE DA YANDA ZAKUYI TRANSFER TA KUDI DAGA LAYINKU NA AIRTEL ZUWA WANI AIRTEL DIN BATARE DA KUNYI RIJISTER TRANSFER BA,! KUMA KOWANE LAYI NA AIRTEL YANAYI TSOHO KO SABO DUKA SUNAYIGA YANDA ZAKUYI DOMIN YIN TRANSFER DIN DA FARKO DOLE NE YAKASANCE LAYIN DA ZAKU CIRE KUDIN DAGA CIKINSA YANA KAN WAYA KAI TSAYE ZAKU DANNAN WADAN NAN CODE DIN KAMAR HAKA: *432*1*NUMBER AIRTEL DIN DA ZAKU TURAWA KUDIN SAI*ADADIN KUDIN DA ZAKU TURA SAI*PIN DIN DA ZAKUYI AMFANI DASHI SHINE1234#


KAWAI SAIKU TURA KAI TSAYE KUDIN ZASU SHIGA INDA KUKA TURASU  BATARE DA BATA LOKACI BA,NAN TAKE ZAKUGA SAKO YA SHIGO CIKIN WAYARKU WADDA KUKA CIRE KUDIN DAGA CIKI  TARE DA ALAMAR CEWA KUDIN DA KUKA TURA SUN SHIGA CIKIN NUMBER DA KUKA TURA KUMA ZAKUGA NUMBER ACIKIN SAKON DA YAZO A WAYARKU SHIKENAN KUNYI TRANSFER NA KUDIN DA KUKE DASHI A CIKIN LAYINKU NA AIRTEL,


MUNA GODIYA DA BAMU LOKUTANKU GAREMU FATAN ZAKU CIGABA DA KASANCEWA DA SHAFINMU DOMIN QARA KAWO MUKU WASU BAYANAI DA SUKA SHAFIN LAYUKAN WAYOYINKU DA WAYOYINKU DA COMPUTER DA SAURAN ABUBUWAN CIGABAN RAYUWARMU TA YAU DA KULLUM ,!


MUNA AMFANI DA WANNAN DAMAR WAJEN SANARWA DA MASU BIBIYARMU CEWA MUNA SIYAR DA DATA TA KOWANE KAMFANI A NIGERIA, WANDA YA HADA MTN, AIRTEL, 9MOBILE, GLO, DA KUMA SABON LAYIN WAYA NA KOWANE KAMFANI SANNAN MUNA SIYAR DA SABUWAR WAYAR HANNU TA KAMFANIN MTN MAI SUNA {MTN SMART} MAI DAUKE DA ABUBUWAN MAMAKI KAMAR HAKA:>FACEBOOK, YOUTUBE, TWITTER, WHATSAPP, GMAIL. GOOGLE MAP, KUMA DA QARIN KYAUTAR DATA 500MB A DUK WATA HARNA TSAWON WATANNI SHIDA 6MONTHS GAMAI BUQATAR DAYA DAGA CIKI ZAI IYA KIRANMU KAI TSAYE TA NUMBER WAYA KAMAR HAKA:


PHONE NUMBER: 08133888333, 09066633320, KOTA EMAIL:bzglobalservice415@gmail.com
KO KUMA A ZIYARCI OFFICE DINMU DAKE NO12A A.A PLAZA RIJIYAR LEMO GADA MARKET KANO NIGERIA. GA MASU BUQATAR RUBUTUNMU TA WHATSAPP KU SHIGA WANNAN LINK DIN DOMIN SHIGA YANZU ↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓
                                                                             
                                                                    B.Z GLOBAL SERVICE WHATSAPP GROUP TABA NAN DOMIN SHIGA YANZU
MUNGODE!!!Post a comment

1 Comments

  1. Plz yadda make tura kudi a layin airtel zuwa wani Latin daban

    ReplyDelete

Bayyana Ra'ayinka gameda labarin nan